Yan bindiga sun sace daliban Jami’ar Tarayya ta Dutsinma

Posted admin News 508 Views 1 Min Read
1 Min Read

Ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami’ar da ke Dutsinma a jihar Katsina.

BBC ta gano cewa lamarin ya faru ne a cikin dare da misalin karfe biyu a ɗakunan kwanan da dalibai ke kamawa a wajen makarantar.

Jami’in kula da jama’a na ƴan sanda a jihar, ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya shaida wa BBC cewa a halin yanzu sun sami nasarar kama mutum daya da ake zargi da hannun sa a sata da garkuwa da ɗaliban.

“A halin yanzu kuma muna ƙara faɗaɗa bincike don kama sauran mutane da ke da hannu a wannan aikin.”

Share this Article
Posted by admin
Follow:
A group of seasoned crime reporters drawn from reputable media organisations in Nigeria. To help in creating a friendly Nigerian Police Force that meets the yearnings and aspirations of the citizens towards policing and security of lives and properties. To showcase the positive sides of the Force, as well as celebrating the great feat of police personnel, who have shown uncommon courage in the discharge of his / her responsibility. In the same vein, through objective ratiocination, identify the areas of shortcomings for corrections. We welcome you on board on this journey to build an enviable Nigeria Police Force by actively playing the role of a watch dog. Watch out for crime stories and other security titbits.
Leave a comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *