Legas ta kaddamar jirgin ƙasa mai zirga-zirga a cikin anguwanni

Posted admin Arewa & Kai 706 Views 1 Min Read
1 Min Read

Gwamnatin jihar Legas ta kaddamar da jirgin ƙasa waɗanda za su rika zirga-zirga a cikin anguwanni.

Gwamna Babajide Sanwo Olu shi ya jagoranci kaddamar da jirgin, inda gwamnan ya shiga jirgin daga tashar Marina zuwa Mile 2.

Gwamnan ya buƙaci ƴan jihar ta Legas da su taimaka wajen kula da hanyar jirgin ƙasan, duk da cewa gwamnatinsa ta sanya matakai na yin hakan.

Ya ce an sanya kyamarorin tsaro sama da 300 a faɗin titin jirgin domin ba shi kariyar da ta kamata.

An kiyasta cewa jirgin zai iya ɗaukar fasinjoji tsakanin 150,000 zuwa 175,000 a kowace rana.

 

Share this Article
Posted by admin
Follow:
A group of seasoned crime reporters drawn from reputable media organisations in Nigeria. To help in creating a friendly Nigerian Police Force that meets the yearnings and aspirations of the citizens towards policing and security of lives and properties. To showcase the positive sides of the Force, as well as celebrating the great feat of police personnel, who have shown uncommon courage in the discharge of his / her responsibility. In the same vein, through objective ratiocination, identify the areas of shortcomings for corrections. We welcome you on board on this journey to build an enviable Nigeria Police Force by actively playing the role of a watch dog. Watch out for crime stories and other security titbits.
Leave a comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *